Arsenal za ta dage kan zawarcin ɗanwasan gaba na Aston Villa da Ingila Morgan Rogers, yayin da Liverpool da PSG ke tattaunawa ...
Akwai wasu ƙasashen duniya waɗanda saboda ƙanƙantar su, mutum zai iya zagaye su a cikin ƙanƙanin lokaci, hatta a cikin kwana ...
Man United ta tuntuɓi West Ham ko za ta sayar mata da ɗan wasanta na tsakiya Mateus Fernandes, na Portugal, wanda Arsenal da ...
Arsenal ta lashe gasar Premier ta bana karon farko cikin shekaru 22, bayan nasarar da ta yi 2-1 kan Crystal Palace a filin ...
Kwamishinan Hisba a jihar Bauchi, Barista Aminu Balarabe Isa, ya shaida wa BBC cewa matasan biyu waɗanda shekarunsu ba su ...
Daga lashe Premier League da haɗa maki 100 a kakar tamaula, zuwa ɗaga kofin UEFA Champions League, har zuwa zama ƙungiya ta ...
Mutanen biyu na da kyakkyawar alaƙar siyasa a lokacin da jam'iyyarsu ta samu nasarar kayar da ɗan takarar jam'iyya mai ci da ...
A duk lokacin da aka kaɗa kugen siyasa a Najeriya, ƴandaban kan riƙa cin karensu babu babbaka da sunan kare iyayen gidansu na ...
Zanga-zangar na zuwa a daidai lokacin da aka sanar da cewa ƙungiyar ƙwallon kafa ta DR Congo ta soke atisayen da take yi na ...
Man United ce take da damar da ta fi ta sayen Rafael Leao, ɗanwasan gaba na gefe na AC Milan da Portugal, yayin da Barcelona ...