A ƙarshen wannan makon ne musayar yawu tsakanin ministan Abuja Nyesom Wike da gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad ta sake ɓarkewa a karo na biyu da masana kimiyyar siyasa ke alaƙantawa da shugabancin ...