Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da suke gudana a fagen wasanni musamman irin wainar da ake toyawa a duniya. Mohammed Abdu Zakaran damben boksin ajin IBF super-middleweight James DeGale zai ...
Shirin 'Duniyar Wasanni' a wannan makon ya mayar da hankali ne a kan yadda aka fara sabuwar kakar ƙwallon ƙafa a bana a manyan Lig-Lig na sassan nahiyar Turai. Manyan wasannin dai sun haɗa da na ...
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a duniyar wasanni daga Litinin 12 zuwa 16 ga Janairun 2026 Mohammed Abdu Asalin hoton, Getty Images Kocin Atletico Madrid, Diego Simeone, ...
Shirin "Duniyar Wasanni" a wannan lokaci zayyi duba ne akan yadda aka kammala wasannin farko na matakin rukuni da kuma yadda aka faro na biyu a gasar AFCON da ke gudana a Ivory Coast. An kuma fara ...
Mafi karancin shekaru a tarhin manyan wasannin Tennis na duniya, ya zama zakara a gasar da aka kammala ta Australian Open. Wanne hali ake ciki, a wasu wasannin lig da aka kara a kasashen Turai? Za mu ...
Har yanzu kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich na ci gaba da rike kambunta na saman tebur, a kakar wasannin Bundesliga ta bana a Jamus. Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super ...