Dubban magoya bayan babbar jam’iyyar adawa ta NDC ne suka hallara a filin wasa na Zurak da ke unguwar Madina, a Accra babban ...
Direba da ma’aikatan jirgin sun yi nasarar juya akalarsa zuwa filin jirgin saman Maiduguri tare da yin saukar gaggawa domin ...
Yan majalisar sun hada da Esosa Iyawe (daga jihar Edo) da Tochukwu Okere (daga Imo) da Donatus Mathew (daga Kaduna) da Bassey ...
Mutane 56 sun mutu kuma da dama sun jikkata sakamakon turmutsutsin da ya afku a wani filin wasan kwallon kafa a kudancin ...
Tsohon gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, tare da wasu mutane biyu, sun gurfana a gaban kotun babbar tarayya dake Abuja ranar ...
Wasu mutane sanye da kayan sarki a Nijar sun yi awon gaba da Moussa Tchangari jagoran kungiyar fafutuka ta Alternative, bayan ...
Har yanzu tana kasa tana dabo kan wanda ya gina jerin gidajen da kotu ta mallakawa Hukumar Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa a ...
Tashin farashi ko tsadar naman miya, na neman maida fatar sa wacce aka fi sani da Ganda ko kpomo a wasu harsuna, maye gurbin nama a wasu gidaje, da kuma wuraren sayar da abinci. Fatima Saleh Ladan na ...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu zai bar Faransa a yau litinin zuwa birnin Cape Town, na Afrika ta Kudu, domin jagorantar karo ...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, na daf da fara aikin gina layin jirgin kasan da zai karade birnin Maiduguri da kewayensa ...
A shirin Ilimi na wannan makon mun ci gaba ne da batun mace ta farko Dr. Aisha Bauchi, da ta kafa jami'an karatu na ...
Ya kuma bayyana dalilin da yasa gwamnonin arewa suka shawarci Shugaba Tinubu ya dan tsahirta kafin ya tura kudirorin masu ...